Hotuna: Dalibai da suka fusata a Lokoja sun kona motar Dangote

Wani labari da ya fito daga garin Lokoja na jihar Kogi ya nuna cewa wasu daliban Makarantar Fasaha ta Lokoja sun kona wata motar kamfanin Dangote bayan motar ta kashe wata dalibar Makarantar tare da wasu mutum 4 da ta make a cikin wata karamar mota.

Wata majiya ta ce burkin motar ne ya sami matsala sakamakon haka motar ta kwace wa direban wadda shine dalili da yayi sanadin haifar da hatsarin wadda ya auku akan hanyar Abuja a garin Lokoja.
Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com

No comments:

Rubuta ra ayin ka