Happy Birthday Marwan @ 4

Amadadin kaina da iyalaina ina taya Dana Marwan murnar cika shekara 4 yau 1/9/2017 kasancewa ranar babban Sallah.

Kasancewa an haifi Marwan ranar babban Sallan 2013 da karfe 7:30 na safe lafiya kalau cikin koshin lafiya tare da Mahaifiyarsa.

Allah ya kara maimaita mana badin badada Amin.

Barka da Sallah ga dukkannin Musulmin Duniya daga Edita na ISYAKU.COM


Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Happy Birthday Marwan @ 4 Happy Birthday Marwan @ 4 Reviewed by on September 01, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.