Iyalin Radfords mai mutum 20 shine iyali mafi yawan jama'a a Britaniya

A Britania gidan  Radfords shine gida da ya fi kowane gida yawan jamma'a saboda suna da 'ya'ya 20 har da jariri da suka haifa ranar Litinin da ya gabata.

Sue Radford mai shekara 43 ta haifi jaririya da suka sa wa suna Archie yayain da maigidanta Noel mai shekara 46 yace wannan jariri shine na karshe a jerin iyalansa da suka cika 20 cif.

Wannan ya sha banban da yadda ake tafiyar da tsarin iyali a kasashen Africa musamman Africa ta yamma a kasashe kamar Arewacin Najeriya inda akan sami fiye da mutum 60 har zuwa 100 a iyali daya.Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Iyalin Radfords mai mutum 20 shine iyali mafi yawan jama'a a Britaniya Iyalin Radfords mai mutum 20 shine iyali mafi yawan jama'a a Britaniya Reviewed by on September 22, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.