Dan Najeriya ya kirkiro komputa da zata iya sunsuno bom

Wani dan Najeriya mai suna Oshiorenoya Agabi ya kirkiro wata na'ura mai kwakwalwa ta Computer wadda zata iya sunsuno kanshin bama-bamai.

Dan Najeriyan mazauni Silicon Valley ya ce na'urar tana da haimmar sunsunowa da gano kanshin bam wadda ake kyautata zaton cewa na'urar zata taimaka wajen bincike a kafofin shiga jiragen sama.

Bayanai sun nuna cewa anyi amfani da kimiyyar mice neurons wajen hada silar wannan na'ura da aka yi wa lakabi da  “Koniku Kore”  wadda aka baje kolinsa a wajen taro da TEDGlobal  ta shirya a kasar Tanzania,

Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Dan Najeriya ya kirkiro komputa da zata iya sunsuno bom Dan Najeriya ya kirkiro komputa da zata iya sunsuno bom Reviewed by on September 01, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.