Header Ads

Barawon plantain kenan da aka sa shi yin rawan dole

Wannan wani saurayi ne da ya saci plantain da aka rataya a gidan wani,shi dai wannan saurayin mai suna Oboyto bayanai sun nuna cewa ya shahara wajen satan plantain kafin wasu matasa su damke shi a garin  Kpakiama na jihar Delta.

Gogan naka dai ya sha na jaki kafin aka rataya masa wasu daga cikin plantain da ya sata kuma aka  zagaya da shi a cikin gari yayinda aka tilasta shi yin rawan dole da plantain rataye a wuyansa.

Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.

No comments:

Rubuta ra ayin ka