September 22, 2017

Barawo ya gode wa 'yan sanda bayan sun kamashi

A kasar Guinea wani barawo da aka kama Boubacar Diallo yayi wa 'yan sanda godiya da fatar alhairi bayan sun kamashi ya saci kudi har kimanin Naira Miliyan biyu darajar kudin Najeriya a wani shago na sayar da wayoyin salula.

Diallo wanda dalibi ne a makarantar koyon fasaha ta Mamou a Guinea sun aikata laifin ne tare da abokansa kuma daga bisani suka fada hannuun 'yansanda.Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments

0 comments:

Post a Comment

Rubuta ra ayin ka

Item Reviewed: Barawo ya gode wa 'yan sanda bayan sun kamashi Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama