September 23, 2017

Hotuna da bidiyo: An sami hatsaniya tsakanin 'yan shi'a da 'yansanda a Kaduna

An sami hatsaniya tsakanin 'yan Shi'a da 'yan sanda a Zariya na jihar Kaduna da yammacin yau.

Rahotanni da suka saba wa juna sun nuna cewa kungiyar Shi'a da Gwamnatin jihar Kaduna ta haramta ayyukanta suna gudanar da taron "Ashura" ne yayin da 'yan sanda suka zo domin su dakatar da su bisa umarnin haramci ga kungiyar daga Gwamnati.Bayanai sun nuna cewa sakamakon haka ne aka sami hatsaniya tsakanin bangarorin biyu.

Kalli hotuna :
Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
Item Reviewed: Hotuna da bidiyo: An sami hatsaniya tsakanin 'yan shi'a da 'yansanda a Kaduna Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
Koma Sama