An kama 'dan shekara 45 yana yi wa 'yar shekara 7 fyade

Mishack Arie dan shekara 45 wanda ake zargin cewa an kama shi yayinda yake yi wa  wata yarinya yar shekara 7 fyade a kauyen Igbomotoru na 1 a Ijaw ta yamma na jihar Bayelsa.


Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
An kama 'dan shekara 45 yana yi wa 'yar shekara 7 fyade An kama 'dan shekara 45 yana yi wa 'yar shekara 7 fyade Reviewed by on September 02, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.