An kama dan shekara 15 yana jima'i da Akuya

Rundunar 'yan sanda na jihar Niger ta kama wani yaro Kabiru Idris dan shekara 15 bisa zargin yin jima'i da Akuya.

Lamarin ya faru a Gbeganu a karamar hukumar Bosso.Bayanai sun nuna cewa Akuyar tana cikin Awaki da ke kiwo a makwabta a garin Gbeganu.

Wasu matasa ne suka kai rahotu wajen 'yansanda a ofishinsu na Kpakungu a Minna lamarin da ya sa 'yansanda suka fara bincike a asirce daga karshe suka damke Idris yayin da yake jima'i da wata Akuya.

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
An kama dan shekara 15 yana jima'i da Akuya An kama dan shekara 15 yana jima'i da Akuya Reviewed by Isyaku Garba on September 23, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

Powered by Blogger.