Alhazan jihar Kebbi 3 daga Zuru da Argungu sun mutu a kasar Saudiya

Alhazan jihar Kebbi uku ne suka rasu a kasar Saudiya a lokacin aikin Hajji,sanarwar haka ya fito ne daga bakin Hali Bala wadda daya ne daga cikin wakilan Gwamnatin jihar Kebbi na Amirul hajj a kasar Saudiya.amadadin shugaban hukumar Alhazai na jihar Kebbi Alh.Bala Musa Sakaba.

Ya kara da cewa biyu daga cikin Alhazan sun rasu ne a wani Asibiti a Makka yayin da dayan ya rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.

Wadanda suka rasu sun hada da Sani Haruna Zuru, Fati Adamu Fakkai da Adamu Liman Zuru wadda ya fto daga karamar hukumar Argungu . 

Kaunace mu a Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a SMS zuwa 08087645001. Shiga cikakken shafinmu. www.isyaku.com
Alhazan jihar Kebbi 3 daga Zuru da Argungu sun mutu a kasar Saudiya Alhazan jihar Kebbi 3 daga Zuru da Argungu sun mutu a kasar Saudiya Reviewed by on September 11, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.