Wata Kotun sojin sama ta yanke wa wani soji hukuncin kisa bayan ta same shi da laifin kisan budurwarsa wadda ita ma sojin sama ce mai suna Solape Oladipupo aka Shomzy Shomzy a ranar 12/3/2017 a barikin sojin sama da ke garin Makurdi na jihar Benue.
Kalu Bernard ya bindige masoyiyar tashi ce a cikin dakinta da ke cikin barikin sojin sama na garin Makurdi bayan ya zarge ta da yin soyayya da wani daban ba shi ba'
Yayin da yake yanke hukuncin jiya,shugaban Kotun sojin Gp. Capt. Elisha Bindul ya sami Bernard da laifi 6 cikin laifuka 8 da aka cajeshi da su a gaban Kotun kuma ya yanke wa Bernard hukuncin kisa ta hanyar ratayewa har sai ya mutu.
Lauya mai kare mai laifin ya ce zai daukaka kara.
Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.

Tags:
LABARI