'Yan sanda a Madina sun cafke 'yan Najeriya 26 bisa zargin kasancewa 'yan Yahoo

Rundunar 'yan sanda a Madina na kasar Ghana ta kama wasu matasa 26 'yan asalin Najeriya bisa zargin kasancewa masu aikata laifuka da suka jibanci zamba ta hanyar amfani da yanar gizo wadda ake ma lakabi da yahoo boys.

Bayanai sun nuna cewa 'yan sandan sun kwace na'urar komputa 33 da wayoyin salula 26 da sauran rumbun ajiya na na'urar komputar yayen da ake ci gaba da bincike.


Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
'Yan sanda a Madina sun cafke 'yan Najeriya 26 bisa zargin kasancewa 'yan Yahoo 'Yan sanda a Madina sun cafke 'yan Najeriya 26 bisa zargin kasancewa 'yan Yahoo Reviewed by on August 26, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.