Yadda aka kashe wasu masu garkuwa da mutane (Hotuna)

Matasa da suka harzuka sun kashe wasu  samari  guda hudu da ake zargi masu satan mutane ne su yi garkuwa da su.Lamarin ya faru a kauyen Tella a karamar hukumar Gossol na jihar Taraba.

Bayanai sun nuna cewa wadanda aka kashen sun dade suna addabar mazauna garin na Tella.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
Yadda aka kashe wasu masu garkuwa da mutane (Hotuna) Yadda aka kashe wasu masu garkuwa da mutane (Hotuna) Reviewed by on August 07, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.