• Labaran yau

  August 19, 2017

  Ya kashe 'yar shekara 7 ya jefar da gawa a bola

  Rundunar 'yan sanda a jihar Imo ta damke wani  Ifeanyi Dike dan aji 2 a jami'ar Kimiyya ta Port Harcourt wadda take zargi da kashe wata yarinya 'yar shekara 7 mai suna Victory Chikamso da iyayenta suke nema sakamakon rashin ganinta.

  An kama Ifeanyi ne yayinda ya je wani bola domin ya jefar da wata babban laidan shara wadda bayan wadansu jami'an tsabta sun buda laidan sai suka gan ashe yarinyar da ake ta nema ce Ifeanyi yayi mata gunduwa-gunduwa,ya sare kanta kana ya sanya sassan jikinta a cikin laidar.
  Shafin mu na Facebook
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ya kashe 'yar shekara 7 ya jefar da gawa a bola Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama