• Labaran yau

  August 19, 2017

  Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya.

  Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka a Abuja.Jirgin fadar shugaban kasa da ke dauke da shugaban ya sauka a Abuja misalin karfe 4:30 na yammacin Asabar 19/8/2017.

  Bayanai sun nuna cewa miliyoyin 'yan Najeriya ne ke kan murnar isowarsa yanzu haka a yayinda rahotanni ke nuna cewa wasu dubu dubatan mutane sun banzama a titunan wasu manyan biranen Arewacin Najeriya suna murnar akan dawowarsa.  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya. Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama