• Labaran yau

  August 21, 2017

  Sabon iphone 8 da zai yi amfani da charger na iska

  Bisa la'akari da wasu hotuna da suka bayyana a shafukan sada zumunta a kasar China wadda ke nuna yadda kamfanin Apple ya dukufa wajen daidaita kirkiro caja (charger) wadda sabuwar wayar iphone 8 zata yi amfani da shi kafiin fitowar wayar a ranar Talata 5 ko Laraba 6 ga watan September.

  ipohone 8 zai fito da charger wadda ba zai yi amfani da waya ba,amma zai yi amfani da iska ne (wireless) a lokacin da za'a yi amfani da shi domin ayi charging iphone 8 din kamar yadda wani massani kan kimiyyar Apple John Grober ya shaida cewa charger din zai yi amfani wa iphone 7s da iphone 7s plus.

  A farkon shekarar nan shugaban kamfanin Apple Robert Hwang ya ce iphone 8 zai kasance da kimiyyar hana ruwa shigansa da charger na iska wadda ya banbanta  da tsarin charger na wifi,iya gane fuskar mutum,manuniyar karshe-karshen bangon waya,rashin madannin gida na tsakiya da kuma kimiyyar OLED screen.


  Isyaku Garba - Birnin kebbi


  Shafin mu na Facebook
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Sabon iphone 8 da zai yi amfani da charger na iska Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama