Matashi da ya kashe yarinya ya tsere daga hannun 'yan sanda

Bayanai da ke fitowa yanzu yanzunnan sun nuna cewa matashinnan dan shekara 23 wadda ake zargi da kashe wata yarinya 'yar shekara 8 a Eliozu na garin Port Harcourt  Maxwell Ifeanyi Chukwu Dike ya tsere daga hannun 'yan sanda a daren Lahadi kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito.
Hotuna - Kalli yadda wannan matashi ya cire ido,harshe da nonon wannan yarinya
A jiya muka wallafa yadda wannan talikin ya kashe wata karamar yarinya don gudanar da sha'anin tsafi.

Tuni dai 'yan sanda suka kaddamar da farautar wannan talikin.


Shafin mu na Facebook
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Matashi da ya kashe yarinya ya tsere daga hannun 'yan sanda Matashi da ya kashe yarinya ya tsere daga hannun 'yan sanda Reviewed by on August 21, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.