LG V30 sabon wayar da zai fito 31 ga August

Kanfanin kera wuyoyin salula na LG ya kera sabuwar waya da ake kyautata zaton zai bullo kasuwa a ranar 31 ga watannan  August.Shi dai wannan sabon kira da kamfanin na LG yasawa suna LG V30 zai kasance sabon kira da LG yayi kawo yanzu.

Danna nan kaje shafinmu na Facebook

LG V30 yana dauke da sabon salon fasaha na "18:9 ratio screen" madubin gaba da kuma "OLED display and Google's Daydream support".

Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
LG V30 sabon wayar da zai fito 31 ga August LG V30 sabon wayar da zai fito 31 ga August Reviewed by on August 18, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.