• Labaran yau

  August 20, 2017

  Ko ka san Amitabh Bachan da fim na Sholay sun fi farin jini a India ?

  Ga ma'abuta sha'awar finafinan Bollywood na kasar India,fim din Sholay an sake shi ne ranar 15 ga watan Augusta na 1975 tun daga waccan lokacin kuwa har yanzu Sholay sai samun karin farin jini yake yi..amma kasan dalilin haka ?.

  Daga cikin wadanda suka fito a matsayin jarumai a wannan fim akwai Amitabh Bachan dan fiye da shekara 74 wadda har yanzu yana sheke ayarsa a Bollowood kuma dattijo mai farin jinin gaske.

  Kalli wadannnan hotuna a kasa ka gan sakamakon wani bincike da aka gudanar a kasar ta India akan fina finai da jarumai maza da mata.

  Shafin mu na Facebook
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.

  Hotuna: Indiatoday
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Ko ka san Amitabh Bachan da fim na Sholay sun fi farin jini a India ? Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama