• Labaran yau

  August 22, 2017

  Karuwar roba da ta kwace wa karuwan gaske kasuwa

  Yanzu haka ana takun saka tsakanin Karuwai a wasu kasashe a nahiyar Turai da wasu karuwai da aka kirkiro na roba domin su dinga wadatar da kostomomi da ke sauka a dakunan Hotel kamar yadda wani Hotel a kasar Austria ke samun Dala 75 a kowane awa daya daga wata Karuwar roba da aka yi wa lakabi da "Fanny" bayan an kama mata daki na 'yan kwanaki.

  Kamar yadda gidan Hotel na  Kontakthof ya ce,"Fanny" wadda tana da nauyin 88lbs da tsawon 5ft 1in tana da farin gashi da murya mai taushin gaske wadda ke da radadin sautin mace ta zahirin da ke kukan dadin jima'i ga kuma jiki mai laushin gaske saboda an kera ta ne da sinadarin Silicon nau'in roba mai sulbin gaske.

  yanzu haka Hotel suna gaggawan sayen wannan mutum-mutumin macen roba wadda bayanai suka nuna cewa akan sayo guda daya akan Euro 7,000 daga kasar Japan.


  Shafin mu na Facebook
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Karuwar roba da ta kwace wa karuwan gaske kasuwa Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama