Kalli yadda wata mata ke tallan kanta don neman mijin aure

Allah sarkin sarauta,wata baiwar Allah tayi shiga irin na auren Choci tana rike da diyarta kwaya daya tilau a hannu daya kuma ta rike wani allo da ke dauke da rubutu da yayi bayanin yadda take neman mijin aure a kasar Kenya.

A wani hoto da ya samo asali daga BBC an ga matar 'yar shekara 28 ta rubuta cewa "ina neman mijin aure kuma ina da diya mai shekara 7.


Shafin mu na Facebook
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Kalli yadda wata mata ke tallan kanta don neman mijin aure Kalli yadda wata mata ke tallan kanta don neman mijin aure Reviewed by on August 22, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.