• Labaran yau

  August 30, 2017

  Kalli dan Yahoo da ke cin kashin 'dan adam kafin yayi damfara

  Wani matashi mai suna Junior Clement ya fada hannun wasu matasa bayan sun kamashi yana cin kashin dan adam bayan wani mutum yayi kashi a wani Hotel a cikin jihar Delta.

  Bayan ya sha duka a hannun matasan saurayin ya amsa laifin cewa shi dan Yahoo ne daga Warri na jihar ta Delta ya kuma kara da cewa 'yan kungiyarsu kan ci kashin dan adam kafin su zanta da wadanda zasu yi hulda da su kuma wanda zai yi hulda da shi bayan ya gama cin kashi zai damfare shi dala dubu hamsin da biyar ne ($55.000) kusan miliyan 30 kenan kudin Najeriya.

  Kalli bidiyo a kasa:
  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Kalli dan Yahoo da ke cin kashin 'dan adam kafin yayi damfara Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama