• Labaran yau

  August 18, 2017

  Jaruma mafi shahara cikin shekara 20 a Bollywood

  Shahararriyar Jarumar finafinan India mace mai koshin halittar mata wadda miliyoyin masoyanta ke begenta saboda kyaun idanunta da isar kunya a lamurranta na zahiri  Aishwarya Rai Bachchan ta cika shekara 20 cur tana sheke ayar bajintarta a Bollywood.

  LEKA SHAFINMU NA FACEBOOK

  Mun duba tsarin wasarta a Bollywood ko wadanne finafinai ne suka zaburar da jarumtar Aishwarya Rai Bachchan a cikin shekaru 20 a Bollywood.


  Ga fina finai 10 da suka sanya ta zama Jaruma mafi shahara a fagen jarumtar mata :

  Ae Dil Hai Mushkil

  Devdas

  3   Sarabjit

  4   Taal

  5   Dhoom 2

  6   Hum Dil De Chuke Sanam

  7   Guru

  8   Jodhaa Akbar

  9   Guzaarish

  10  Khakee

   
  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Jaruma mafi shahara cikin shekara 20 a Bollywood Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama