• Labaran yau

  August 15, 2017

  Hotuna- Yadda fasinjoji suka kone a wani hatsarin mota

  Wani abun tausayi ya faru a garin Ihiala a jihar Anambra inda a safiyar jiya wata mota shake da kayakin gona da mutane ta kama da wuta lamarin da yayi sanadin mutuwar gabadayan fasinjoji da ke cikin motar.

  Bayanai sun nuna cewa motar tayi karo ne da wata motar amma babu tabbacin hakan.

  Kalli hotuna masu ban tausayi:


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna- Yadda fasinjoji suka kone a wani hatsarin mota Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama