Hotuna - Yadda aka yi wa wasu mata bulala 100 kowane sakamakon aikata zina

Hukumomi a yankin Banda Aceh na kasar Indonesia sun yanke wa wasu mutum goma bulala 100 kowanen su bisa samunsu da laifin aikata zina karkashin dokokin shari'a na yankin.

Yankin Banda Aceh ta rungumi dokokin shari'a tun bayan lokacinda ta sami kwarya-kwaryan 'yancin kai daga kasar Indonesia a 2001 wadda tayi fama da ta'addanci da ke da asali daga 'yan aware na yankin Banda Aceh lamarinda ya kai ga ba yankin na Banda Aceh kwarya -kwaryan 'yancin kai domin a zauna lafiya.

Wadanda aka yi wa bulala dai har da mata galibi wadanda basu taba yin aure ba.

Kalli hotuna a kasa:


Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Hotuna - Yadda aka yi wa wasu mata bulala 100 kowane sakamakon aikata zina Hotuna - Yadda aka yi wa wasu mata bulala 100 kowane sakamakon aikata zina Reviewed by on August 25, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.