• Labaran yau

  August 22, 2017

  Hotuna - Mutum 9 sun mutu sakamakon afka masu da motar tifa ta yi

  Wata babban motar tifa makare da yashi ta afka wa wata motar bus da ke dauke da fasinjoji da sanyin safiyar yau lamarin da yayi sanadin mutuwar mutum 9 nan take a unguwar Upper Sakponba da ke jihar Edo.

  Bayanai sun nuna cewa burki ne ya kwabe kuma motar ta kwace wa direban kafin ya afka wa motar ta bus,an kwashe gawarwakin wadanda suka muta zuwa dakin ajiye gawaki na jihar. .


  Shafin mu na Facebook
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna - Mutum 9 sun mutu sakamakon afka masu da motar tifa ta yi Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama