Hotuna - Masu taimaka wa shugaba Buhari da jami'an DSS suna jiran isowarsa

Har yanzu manyan masu taimaka wa shugaba Muhammadu Buhari da jami'an tsaro na DSS suna nan a shirye suna jiran isowar shugaban kasa.

Bayanai sun nuna cewa jami'an tsaro na DSS sun dauki ingantaccen matakin tsaro a sako sako da wurare masu muhimmanci yayin da rundunar sojin take a shirye domin ta yi gabatarwar maraba da bangirma yayin da shugaba Buhari ya iso.Shafin mu na Facebook
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Hotuna - Masu taimaka wa shugaba Buhari da jami'an DSS suna jiran isowarsa Hotuna - Masu taimaka wa shugaba Buhari da jami'an DSS suna jiran isowarsa Reviewed by on August 19, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.