Hotuna: Lugudin wutan tankokin yakin sojin Najeriya ya halaka kwamandodin boko haram

Rundunar sojan Najeriya ta fitar da sanarwa cewa ta yi nassarar halaka wasu manyan kwamandodin kungiyar boko haram sakamakon bayanan sirri  da ta samu game da su inda ta yi amfani da jiragen yaki na sojin sama da bindigogin igwa na motocin surke yayin da tayi lugudin wuta akan gurare da suke lamarinda ya kai ga halaka kwamandodin.

Wadanda rundunar tace ta halaka sun hada da  Abu Dujana, Man Tahiru (Mataimakin shugaban Hisbah na kungiyar), Man Chari, Malam Abdullahi Abu Sa'ad da Goni Bamanga.


Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Hotuna: Lugudin wutan tankokin yakin sojin Najeriya ya halaka kwamandodin boko haram Hotuna: Lugudin wutan tankokin yakin sojin Najeriya ya halaka kwamandodin boko haram Reviewed by on August 31, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.