• Labaran yau

  August 23, 2017

  Hotuna - Ko ka san "tsibirin azzakari" ?

  Akwai wani wurin shakatawa a kasar Korea ta kudu da ake kira  Haesindang Park wanda ke a kauyen kamun kifi na Sinnam a gabacin gabar kasar wadda ke dauke da sassake-sassake da kere-kere da ke nuna mazakuntan karfin azzakarin namiji makare a wajen na shakatawa da aka yi wa lakabi da suna "Tsibirin Azzakari".

  Bayanai sun nuna cewa wannan ya samo asali ne a bisa tarihin cewa wata budurwa ce ke soyayya da saurayinta wadda matsunci ne,kuma a lokacinda ya shiga teku domin ya kama kifi sai igiyar ruwa mai karfi ya wuce da shi har abada bayan ya barta tana jiranshi akan wani dutse a tsibirin na Sinnam.

  A cewar tarihin wannan shine ya sa aka sassaka kuma aka kera wadannan azzzakarin domin a roki allan soyayya da teku bukata domin su kiyaye aukuwan irin wannan a nan gaba.

  Kalli hotunan a kasa:
  Shafin mu na Facebook
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna - Ko ka san "tsibirin azzakari" ? Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama