Hotuna - Kalli yadda wannan matashi ya cire ido,harshe da nonon wannan yarinya

Wasu karin bayanai da hotuna sun bayyana akan lamarin Maxwell Ifeanyi Chukwu Dike matashin nan da ake zargi da kashe wata yarinya mai shekara 8 wadda asirinsa ya tonu yayin da yaje domin ya jefar da gawarta a bola da sanyin safiyar ranar Asabar19 ga watan Agusta a unguwar St Messiah na Eliozu birnin  Port Harcourt a jihar Rivers.

Dike matashi ne dan shekara 23 wadda dalibine a aji na 200 na jami'ar kimiyya na Port Harcourt,kuma ya shaida wa 'yansanda cewa "yayi wa yarinyar fyade kafin ya kasheta ya cire idanu,harshe,nono da al'aura" sauran gunduwar jiki ya nemi ya jefar a bola kafin asirinsa ya tonu.

Kalli hotuna masu ban tausayi a kasa:

 
Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Hotuna - Kalli yadda wannan matashi ya cire ido,harshe da nonon wannan yarinya Hotuna - Kalli yadda wannan matashi ya cire ido,harshe da nonon wannan yarinya Reviewed by on August 20, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.