Hotuna: Kalli yadda ciwon kumburin kafa yayi wa wannan mata

Rezia Begum matar aure mai  shekara 44 yar kasar Bangladesh tana fama da cutar kumburin kafa (elephantiasis) kuma cutar ta mamaye gabadayan kafarta na dama.

Rahotanni sun nuna cewa Rezia wadda uwa ce ga yara biyu ta kamu da cutar ne bayan ta haifi diyarta ta biyu shekaru 18 da suka gabata.

Yanzu haka tana kwance a Asibitin Dhaka Medical College Hospital inda take jiran a kammala gwaje gwaje kafin ayi mata tiyata.

Kalli hotuna a kasa:

Hotuna: Kalli yadda ciwon kumburin kafa yayi wa wannan mata Hotuna: Kalli yadda ciwon kumburin kafa yayi wa wannan mata Reviewed by on August 25, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.