Hotuna - Kalli yadda barayin mota ke yi wa motoci bayan sun sace su

Wadannan hotunan wasu motoci ne da aka sace su a Africa ta kuda kuma aka canja sassan jikinsu saboda a batar da kamanninsu.

Ko a Najeriya ma 'yan watannin baya wasu hotuna sun bayyana a shafukan yanar gizo na wasu motoci da aka sace kuma aka balle sassan jikin motocin.Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.

Hotuna :CICA
Hotuna - Kalli yadda barayin mota ke yi wa motoci bayan sun sace su Hotuna - Kalli yadda barayin mota  ke yi wa motoci bayan sun sace su Reviewed by on August 29, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.