• Labaran yau

  August 30, 2017

  Hotuna - Kalli yadda aka tura wannan sa cikin karamar mota

  Yayin da bikin babbar Sallah ke gabatowa, haka jama'a suka dukufa domin ganin cewa sun sami dabbobi da za su yi layya.

  A wannan hoton wani bawan Allah ne tare da abokansa suke ture wani babban sa cikin wata karamar mota,ko miye ra'ayinka akan wannan lamari ?


  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.

  Hoto: Nationalhelm
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna - Kalli yadda aka tura wannan sa cikin karamar mota Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama