Hotuna - Kalli irin wannan fasaha!

Wannan saurayi yayi amfani da wutar janareto domin ya sa keke da ya hada yayi tafiya a unguwar Gwange na Maiduguri jihar Borno.Wannan abun kayatarwa yana bukatar kulawa da tallafi domin a inganta irin wannan kyakkyawar tunani  ya zama abun da al'umma zasu amfana da shi zuwa gaba.

Amma Gwamnatocin mu a shirye suke da irin wannan hakazar ko kuwa an gwammace a je kasar waje a sayo na'ura saboda dan abun da za'a iya samu ta hahyar haka ?.

Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
Hotuna - Kalli irin wannan fasaha! Hotuna - Kalli irin wannan fasaha! Reviewed by on August 27, 2017 Rating: 5

ISYAKU TV

Powered by Blogger.