• Labaran yau

  August 15, 2017

  Charlie Boy ya sha ruwan duwatsu a Abuja kan kiran Buhari ya sauka daga mulki (Hotuna)

  Mawakin nan Charlie Boy ya gamu da fushin wasu matasa a kasuwar  Wuse da ke Abuja sakamakon ruwan duwatsu da wasu matasa suka yi masa yayin da yake kokarin shawo kan wasu 'yan kasuwa domin su mara masa baya a tattaki  da ya fara tun makon da ya gabata domin ganin shugaba Buhari ya sauka daga mulki ko ya dawo Najeriya.

  Kalli hotuna a kasa:  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Charlie Boy ya sha ruwan duwatsu a Abuja kan kiran Buhari ya sauka daga mulki (Hotuna) Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama