• Labaran yau

  August 19, 2017

  Bidiyo - Wariyar launi a kimiyya,na'urar da bata mutunta bakin fata

  Ashe ko a fasaha ma akwai wariyar launin fata ? wannan lamarin da ban mamaki yadda wata na'ura da ke zubo sabulu a idan aka tara hannu baya ba hannun bakin fata sabulu sai hannun farin fata ko kuma muce bature.

  A wannan takaitaccen hoton bidiyon wani bature ya sa hannunsa sai na'urar ta zubo sabulu amma da bakin mutum ya sanya hannunsa sai na'urar ta ki bayar da sabulu.Amma da aka sa farar takardar ban daki (toilet paper) sai na'urar ta zubo sabulu....

  A kimiyya ma an fara samun wariyar launin fata kenan ?
  Shafin mu na Facebook https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Bidiyo - Wariyar launi a kimiyya,na'urar da bata mutunta bakin fata Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama