An tilasta yaro yin iyo a ruwan gwata bayan ya saci janareto

Rashin hakuri wani abune da kan iya janyo wa mutum damuwa da zai gwammace da yayi hakurin tun farko,haka ya kasance da wani yaro da aka wulakanta bayan an kamashi ya saci janareto sai aka tilasta shi yin iyo  cikin wani gwata mai ruwan kazanta.

Lamarin ya faru a garin Sapele a kusa da Happy Hotel a jihar Delta.

Bayanai sun nuna cewa bayan iyo da aka sanya shi yayi a cikin ruwan kazanta yaron ya sha dukan tsiya a hannun matasa da suka kamashi da janareton a yayin  da yake kokarin tserewa kafin dubunsa ya cika.


Ku biyo mu a
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
An tilasta yaro yin iyo a ruwan gwata bayan ya saci janareto An tilasta yaro yin iyo a ruwan gwata bayan ya saci janareto Reviewed by on August 06, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.