Ga wasu alamomi guda 10 da zaka kiyaye idan har ka fara kamuwa da kanjamau ko HIV sune alamomin da zaka iya fara ji kafin lamari yayi nisa.
1. Yawan tashin zuciya
2 Yawan amai maras dalili
3 Zawo babu kakkautawa
4 Gajiya mai nauyi kuma ba tare da anyi wani aiki ba
5 Ragewar nauyi ko rama mai tsanani
6 Yawan tari da rashin wadatar nufashi
7 Yawan zazzabi
8 Mura da sanyi mai radadi da yawan zufa da dare
9 Bayyanar kaluluwa a tsakanin cinyoyi a kasan mara
10 Bayyanar kuraje a baki,hanci,harshe ko tsakanin matse-matsi
Isyaku Garba - Birnin kebbi
Shafin mu na Facebook
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08087645001.
Don aiko Labari ko korafi ka rubuto SMS zuwa 08087645001 ba za mu amsa kira ba,amma za mu karanta kuma mu mayar da martani ta SMS kawai/
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu.