Abubuwa 5 da za ka yi domin ka kare lafiyar idanun ka

1 Yawan kallon komputa zai iya haifar da bushewar idanu,ya sa idanunka su gaji kuma zai iya haifar maka da ciwon kai.

2  Ba zaka iya gane cewa idanunka suna da matsala ba mafin yawan lokaci sai idan lahani ya auku ga idanun.Mafi yawan matsalolin idanu da suka jibanci curutocin idanu sukan faru ne a tsakiyar rayuwar mutum shi ya sa yana da kyau ka yi gwajin idanu kowani shekara 1-2 yin haka zai isa sa a gano matsala tun da wuri kuma a magance ta.

3 Mafi yawa daidai ne rashin iya gani ko karanta abun da aka kawo kusa da fuska idan an haura shekara arba'in.

4 Yawan kallon rana ko haske mai tsanani yakan iya haifar da illa ga idanunka.Amfani da madubi mai dan duhu a cikin haske kan iya taimaka wa lafiyar idanunka.

5 Ba yadda zaka kauce ma tsufa idan tsufa ya zo,a nemi madubi wajenda amfani da madubi ya wajaba,haka zalika idan kana fama da matsalar gani da dare ko tuka mota da dare to ai sai a:

A dinga cin ingantaccen abinci.

Kada a sha sigari.

Ka kare idanun ka daga hasken rana.

A dinga binciken ido a wajen Likitan idanu.





Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN