Yadda aka tube 'yan mata zindir saboda makara zuwa Makaranta | isyaku.com

Wato abin al’ajabi da ban haushi baya karewa a duniyar nan ta Maliki Yaumid-dini. Kuma in har da ranka, to, fa babu abinda ba za ka ji ko...

Wato abin al’ajabi da ban haushi baya karewa a duniyar nan ta Maliki Yaumid-dini. Kuma in har da ranka, to, fa babu abinda ba za ka ji ko ka gani ba. Dama ai an ce “Inda Ranka Ka Sha Kallo”

Cikin labaran da za su saka takaici, shi ne na wani malamim wata makarantar sakandire da ya yi wasu dalibai ‘yan mata zindir, haihuwar uwa, sannan ya sa suka kwanta cikin turbaya kana ya sa bulaliya ya zane musu jikinsu, kawai wai don sun makara zuwa makaranta

Wannan labari da jaridar Nigerian Bulletin ta rawaito sun ce sun samu birbishinsa ne daga shafin facebook na wani Song Mudoh inda ya rubuta cikin harshen turanci cewa “A tube ‘yan mata ‘yan makaranta tunbur sannan aka zanesu a kasar Kamaru wai kawai don sun makara zuwa makaranta

“A Afirka kadai ne irin wannan abin takaicin zai faru. Wai a ce a tube dalibai ‘yan mata sannan a zanesu wai duk a matsayin hukunci. Babu ruwana da koma wane irin laifi suka yi, amma hukuncin sam bai dace ba. Kuma suma daliban abin kunya ne a garesu da suka amince aka aikata irin wannan bakin hukunci akansu”

Bincike ya gano cewa wannan abu ya faru ne a wata makarantar gwamnati a garin Baham, a yankin Arewacin Kamaru
Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

Daga Alummata

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,25,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,39,JAKAR MAGORI,18,LABARI,416,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Yadda aka tube 'yan mata zindir saboda makara zuwa Makaranta | isyaku.com
Yadda aka tube 'yan mata zindir saboda makara zuwa Makaranta | isyaku.com
https://4.bp.blogspot.com/-MPTtxQop25Y/WWOT-8uUOVI/AAAAAAAAFl0/EGAKNDTFlL8lk43gC6ERsxjoenEWUisCwCLcBGAs/s320/makaranta.PNG
https://4.bp.blogspot.com/-MPTtxQop25Y/WWOT-8uUOVI/AAAAAAAAFl0/EGAKNDTFlL8lk43gC6ERsxjoenEWUisCwCLcBGAs/s72-c/makaranta.PNG
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/07/yadda-aka-tube-yan-mata-zindir-saboda.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/07/yadda-aka-tube-yan-mata-zindir-saboda.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy