Yadda aka tube barawon wayar wutan lantarki zindir

Dubun wani barawon wayar wutar lantarki ya cika yayinda aka kamashi lokacin da ya saci wayoyin wutar a unguwar Umuguma da ke garin Owerri na babban birnin jihar Imo.

National Helm ta ruwaito cewa bayan an kama shi mazauna unguwar summasa dukar tsiya kana suka tubeshi tsirara aka zagaya dashi a cikin garin da bayanai suka tabbatar cewa ya dade yana damuwarsu da sace-sace.

Rahotanni sun nuna cewa a yayin da ake yunkurin kona shine da tayoyi 'yansanda suka isa wajen kuma suka tafi da shi.
Ku biyo mu a https://www.facebook.com/isyakuweb Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120. Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120. Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
Yadda aka tube barawon wayar wutan lantarki zindir Yadda aka tube barawon wayar wutan lantarki zindir Reviewed by on July 30, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.