Tsoho ya kashe kansa bayan ya fallasa cewa shi ya kashe yayansa

Chief Francis Sunday Onwukaike wani tsoho ne dan shekara 65 da ya kashe kanshi ta hanyar rataya  a dakinsa bayan ya gama fallasa kanshi a gaban basaraken garinsu cewa shine da kansa ya kashe yayansa.

Lamarin ya faru a kauyen Oba na garin Uke a karamar hukumar Idemili ta gabas a jihar Anambara.

Za'a bizine tsohon a kauyensa na haihuwa Oba ranar 27/7/2017Ku biyo mu a
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

No comments:

Rubuta ra ayin ka