Tirkashi! gashin kan mace mai tsawon kafa 6

Daria Gubanova 'yar shekara 27 wadda ke zaune a garin Barnaul a yankin Altai Krai  na kudancin tsakiyar kasar Rasha ta kasance mace mai tsawon gashin kai da ya kai tsawon kafa 6.

Jarumar ta kasance bata yanke gashin kanta ba har tsawon shekara 14 kamar yadda ta shaida ma masoyanta a shafinta na sada zumunta da ya janyo mata masoya fiye da 218.000.

Kalli hotuna a kasa:

Ku biyo mu a
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
Tirkashi! gashin kan mace mai tsawon kafa 6 Tirkashi! gashin kan mace mai tsawon kafa 6 Reviewed by on July 26, 2017 Rating: 5

No comments:

Rubuta ra ayin ka

ISYAKU TV

Powered by Blogger.