• Labaran yau

  July 26, 2017

  Hotuna - Shugaba Buhari ya tarbi tawagar Gwamnoni a London

  Shugaba Buhari ya tarbi tawagar wasu Gwamnoni daga Najeriya da suka kai mashi ziyara a gidan Gwamnatin Najeriya (Abuja House) a birnin London.

  Tawagar dai ta kungiyar Gwamnonin Najeriya ne karkashin jagorancin shugaban kungiyar Abdulaziz Yari na jihar Zamfara.

  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Hotuna - Shugaba Buhari ya tarbi tawagar Gwamnoni a London Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama