• Labaran yau

  July 17, 2017

  Rawanin Manzon Allah S.A.W - a gidan tarihin Santambul

  Gidan ajiye kayakin tarihi da ke a birnin Santabul na kasar Turkiyya yayi fice wajen ajiye kayakin tarihi da ya jibanci Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi da wasu  daga cikin sahabbansa.

  An sami kayaki da yawa wadanda suka hada da riga da,rawani,Alqur'ani,takobi da sauran kayakin da Manzon Allah (s.a.w) yayi amfani da su a lokacin rayuwarsa.  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://www.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

  Daga TRT
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Rawanin Manzon Allah S.A.W - a gidan tarihin Santambul Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama