• Labaran yau

  Osinbajo kamar saurayi a filin Polo Abuja

  Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kai ziyara a Kulob na 12-12 na wasar Polo a Abuja jiya.Shigar da yayi kai kace ko wani saurayi ne.

  Ministan babban birnin tarayya Abuja Muhammed Bello yana daga cikin wadanda suka mara masa baya a wajen ziyarar da ya ayyana wa Dokin kilisa suna "Alala" ma'ana "Mai mafarki" saboda duk wani abin alhairi na ci gaba yakan fara ne da mafarki.

  Ku biyo mu a
  https://www.facebook.com/isyakuweb
  Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye.
  Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
  Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Osinbajo kamar saurayi a filin Polo Abuja Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama