Nyanmar: Babu wanda ya isa ya bincike mu game da Musulman Rohingya | isyaku.com

kasar Nyanmar Ta ce ba za ta taba karban bakwacin mambobin majalisar dinkin duniya a kasarsu wadanda aka turo domin su yi bicinke game ...

kasar Nyanmar Ta ce ba za ta taba karban bakwacin mambobin majalisar dinkin duniya a kasarsu wadanda aka turo domin su yi bicinke game da kisan kiyashin da ake yiwa Musulman kasar.

Kakakin gwamnatin kasar Nyanmar kana ministan harkokin waje ‘yar siyasa San Suu Kyi wacce aka yi wa kyautar lambar yabo ta Nobel a fannin samar da zaman lafiya. ta ce babu wanda ya isa ya bincike su game da halin da Musulman Rohingya suke ciki, domin a cikin yarjejeniyar suka rattaba wa hannu a watan Maris din da ya gabata ba’a taba batun za’a aiko musu da tawagar hukumar kare hakki dan adam ta duniya ba.

A nasa gefen, magatakardan ministan harkokin waje ta kasar Nyanmar  Kyaw Zeya cewa yayi : bamu ga abinda zai sa mu baiwa majalisar dinkin damar yi mana shishshigi ba.Domin mu a kasarmu ma, mun tanadi kwararrun masu bincike wadanda duniya ta amince da su.

Milyoyin mutane daga sassa daban-daban na duniya na ci gaba da yin sukar Malama Suu Kyi da kakkausar murya sabili da irin halin ko-in-kula da ta nuna a lokacin da sojojin kasarta suka ci zalin sama da Musulman Rohingya milyan 1 a  Dakhine dake a yammacin kasar.

Ana kyautata zaton kusan Musulman Rohingya dubu 7 da dari 5 ne suka guje wa muhallansu domin neman mafaka a kasahen Bangaladash da İndiya.Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

 Nyanmar: Babu wanda ya isa ya bincike mu game da Musulman Rohingya ya fara bayyana ne a shafin trt.

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,25,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,39,JAKAR MAGORI,18,LABARI,416,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Nyanmar: Babu wanda ya isa ya bincike mu game da Musulman Rohingya | isyaku.com
Nyanmar: Babu wanda ya isa ya bincike mu game da Musulman Rohingya | isyaku.com
https://4.bp.blogspot.com/-hwHY73kFyww/WVgfstxSvjI/AAAAAAAAFd8/8Y1nYD-aM4EqNK2edGjL3TIpL2u434vgwCLcBGAs/s320/59575cba1d69c.jpg
https://4.bp.blogspot.com/-hwHY73kFyww/WVgfstxSvjI/AAAAAAAAFd8/8Y1nYD-aM4EqNK2edGjL3TIpL2u434vgwCLcBGAs/s72-c/59575cba1d69c.jpg
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/07/nyanmar-babu-wanda-ya-isa-ya-bincike-mu.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/07/nyanmar-babu-wanda-ya-isa-ya-bincike-mu.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy