Mutane sun kone sakamakon hatsarin mota a hanyar Okene-Abuja

Wani mumunar hatsarin mota yayi sanadiyar konewar mutane da dama a cikin motocin da lamarin ya rutsa da su bayan motocin sun kama da wuta sakamakon karo da suka yi da wata motar tankar mai.

Bayanai sun nuna cewa lamarin ya faru ne a garin Felele wanda ke kan hanyar Okene zuwa Abuja Mutum uku ne kacal suka rayu a cikin mutanen da ke cikin motocin.Ku biyo mu a
https://www.facebook.com/isyakuweb
Don samun labaranmu ta Whatsapp ka rubuto
YES a Whatsapp zuwa 08062543120.
Don aiko Labari ko korafi ka tuntube mu a 08062543120.
Shiga www.isyaku.com Don samun cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

Hotuna: Daga shafin Laila

No comments:

Rubuta ra ayin ka