• Labaran yau

  July 14, 2017

  Magidanci ya sayar da Matarsa da Diyarsa akan N270.000

  Dubun wani mutum ya cika  wanda karfin hali da rashin imani yasa ya sayar da Matarsa akan N270.000.Mutumin ya sayar da matarce ga wasu Matsafa a garin Lagos.

  Rahotanni sun nuna cewa Matar ce ya fara saidawa akan N200.000,daga bisani ya bukaci Matsafan ko zasu kara da diyarsa wanda Matsafar suka aminta suka saye ta a kan N70.000 jimlar kudi N270.000 kenan.

  Wannan uwar Matar ce a hoto tare da wanda ake zargi take neman bayani akan inda ya kai Diyarta .

  National Helm ta ruwaito cewa 'yansanda sun tafi da wanda ake zargin zuwa ofishinsu domin suyi bincike akan lamarin.  Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.
  • Facebook Comments
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Magidanci ya sayar da Matarsa da Diyarsa akan N270.000 Rating: 5 Reviewed By: Isyaku Garba
  Koma Sama