Madugun satan mutane Evans bai mutu ba-'Yansanda | isyaku.com

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tabbatar da cewa madugun da ake zargi da satar mutane Chukwuduneme Onwuamadike wanda aka fi sani d...

Rundunar 'yan sandan Najeriya ta tabbatar da cewa madugun da ake zargi da satar mutane Chukwuduneme Onwuamadike wanda aka fi sani da Evans bai mutu ba kuma jami'an tsaron kasar suna ci gaba da bincike a kansa.

Majiyatmu ta shaida mana cewa mai magana da yawun hukumar 'yansanda Jimoh Moshood ya shaida wa 'yan jarida cewa "Mun samu izinin ci gaba da tare Evans har tsawon wata uku daga wata kotu," in ji shi.

A watan jiya ne Evans ta hannun lauyansa ya shigar da rundunar 'yan sandan kara a gaban wata babbar kotun kasar, inda yake zarginsu da tsare shi ba bisa ka'ida ba.

An cafke Evans ne a farkon watan Yuni a Legas tare da wasu mutum shida da ake zarginsu da satar mutane.Ku biyo mu a shafin mu na Facebook @isyakuweb https://web.facebook.com/isyakuweb Kana sha'awar ka sami labaranmu ta Whatsapp ? ka rubuto YES a Whatsapp zuwa 08062543120 zamu aiko maka da Labaran mu kai tsaye kyauta a koda yaushe muka wallafa Labari. Kana da sha'awar taimaka mana da Labarai, ko sharhi ? ka kira mu a 08062543120. Shiga shafinmu kai tsaye domin samun cikakkun Labarai.Ka shiga www.isyaku.com a browser ko opera ko firefox ko safari na wayarka zaka sami cikakken shafinmu da ke dauke da ababe masu kayatarwa.

COMMENTS

Name

AL-AJABI,25,BIDIYO,1,BIRNIN-KEBBI,25,DUNIYA,23,FADAKARWA,23,FASAHA,3,HOTUNA,39,JAKAR MAGORI,18,LABARI,416,NISHADI,51,SANARWA,13,SHARHI,13,SIYASA,17,TARIHI,7,WASANNI,8,
ltr
item
ISYAKU.COM: Madugun satan mutane Evans bai mutu ba-'Yansanda | isyaku.com
Madugun satan mutane Evans bai mutu ba-'Yansanda | isyaku.com
https://2.bp.blogspot.com/-WUEw-27NAJg/WWEOuRqEhYI/AAAAAAAAFkg/MOeOUysMrwgm33do-MUAAz7O0QjdIM3rACLcBGAs/s320/evans.PNG
https://2.bp.blogspot.com/-WUEw-27NAJg/WWEOuRqEhYI/AAAAAAAAFkg/MOeOUysMrwgm33do-MUAAz7O0QjdIM3rACLcBGAs/s72-c/evans.PNG
ISYAKU.COM
http://www.isyaku.com/2017/07/madugun-satan-mutane-evans-bai-mutu-ba.html
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/
http://www.isyaku.com/2017/07/madugun-satan-mutane-evans-bai-mutu-ba.html
true
3052478943858316060
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts KARANTA SAURAN LABARAI Karanta saura Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All KARANTA WADANNAN LABEL MAADANI BINCIKA GABADAYAN LABARAI Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy